Shugaban kasa 2023: Tsakanin Zulum da El-Rufai, wa 'yan Arewa zasu zaba? | Legit TV Hausa

Shugaban kasa 2023: Tsakanin Zulum da El-Rufai, wa ‘yan Arewa zasu zaba? | Legit TV Hausa

Tuni ma’abota shafukan sada zumunta suka fara bayyana ra’ayoyinsu kan zaben 2023, inda har wasu suka fara hada fastocin wadanda suke so su fito takarar shugabancin kasar daga yankin Arewa. Daga cikin gwamnonin Arewa, akwai gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, sai kuma gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum.

Tambaya: Tsakanin El-Rufai da Zulum, wanene ‘yan Arewa za su iya ba damar ya shugabanci kasar a 2023? Kuma menene dalili?

  • Views:23,315 views
  • Categories: News