ZAI RINKA ZUWA MUKU DUK RANAR LARABA DA MISALIN KARFE 4:00PM NA YAMMA a Shafin nan na KE STUDIOS
Shirin MATAN YAYI mai dogon zango shiri ne da ya kunshi Labarin wasu matasan ‘yan mata da suke da buri a
zuciyar su na samun dama a duniya suji dadi kamar yadda kowa
yake yi, sun taso daga gurare daban daban ba tare da sun san
juna ba, sun shiga tunanin yadda zasu
taimakawa kansu da kansu, ta kirkiro musu hanyoyin da zasu bi
su tara kudi…a ciki akwai dAmfara…Sata….Yaudara…..da
sauran abubuwa
MUHIMMANCIN LABARI: Illar son zuciya da kuma rashin nuna
kulawa da tauye hakki ga yara mata da iyaye ke yi da kuma
Al’ummar gari.
DIRECTED BY
Abubakar S Shehu 3SP
PRODUCER
Abdul Jinanege
EXT. PRODUCER
Umar IBN AYYA
Contact
08060931888
WhatsApp
07017406260