Gwanin Sha'awa Rahama Sadau Ta Taya Kaninta Murnar Auren Da Zaiyi Da Kalaman Soyayya Masu Taba Masoy

Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Rahma Sadau Ta Taya Kaninta Producer Abba Sadau Murnar Bikin Auren Da Zai Yi. Tare Da Yi Masa Kalaman Soyayya Masu Tsima Ango Da Amarya

Shidai Wannan Biki Na Kanin Jaruma Rahama Sadau Kuma Producer A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa ta Kannywood. Za’ayi Sa Ne A Ranar 30-1-2021

Ku Biyomu Don Jin Cikakken Wanna Rahoton Dama Kallon Hotunan Kafin Aure Na Wannan Ango Da Amaryar Sai Dai Kafin Nan Muna Roko…

Fitacciyar Jaruma Rahama Sadau Tayi Farin Ciki Da Murnar Gaske Gaami Da Kalaman Soyayya Masu Tsima Ango Da Amarya.

A Wata Wallafa Da Jarumar Tayi A Shafukanta Na Sada Zumunta Da Nufin Taya Kaninta Abba Sadau Murnar Angon Cewa Da Zai.

A Inda Jarumar Ta Wallafa Cewa…

Farin ciki daya ne kawai a rayuwa. Domin so da kauna …. πŸ’ Kasance tare da ni wajen yin wannan kyakkyawar tafiya ta soyayya. Na Dan uwana Malam Haruna Sadau (Abba Sadau) da kyakkyawar matarsa Zainab a ranar 30 ga Janairun 2021 @abba_sadau 🎊😘 Ina rokon wannan ya zama abin birgewa Dakuma kyau farantawa A Gareku ku Baki Daya. Ya Allah S.W.A Ya albarkaci gidanku. Ameen πŸ’• # 30Jan #Weddingbells πŸ”” #Sadau #JumaatMubarak

______________________________________________

MURYAR AREWA HAUSA TV.
Shafi Ne Dake Kawo Muku Shirye Shirye Masu Fadakarwa Da Nishadantarwa Ilmantarwa Dakuma Shirye Shirye Da Suka Shafi Masanaantar Shiya Fina Finan Hausa Siyasa Labaran Duniya Da Dumi Dumin su Karatun Littattafan Hausa Dama Fina Finan Hausa. Muna Godiya Da kasancewa Tare Damu Muna Godiya Da Subscribe Dinku. Muna Maraba Da Shawara Korafi Ko Kuma Gyara. Zaku Iya Samun Mu A Shafin Mu Na Facebook.

MURYAR AREWA HAUSA TV. is a site that brings you informative, entertaining, educational and programs related to the Hausa film industry. Thank you for joining us. Thank you for subscribing. We welcome any suggestions or corrections. You Can Find Us On Our Facebook Page MURYAR AREWA HAUSA TV.

#MuryarArewahausatv #FreshArewatv24 #Alinuhu #Adamazango #Izzarsobakoritv #Bakoritvzzarso #Hamisubreaker #Arewa24 #LabarinaArewa24 #DadinkowaArewa24 #GidanbadamasiArewa24 #KwanacasainArewa24 #Hausanovels #Alijita #Hamisubreakerdorayi #NuraminuwaAlbums2021 #Wakokinnuraminuwa #Wakokinumarmshareef #HausatoprayuwarAmina #Tsakargidachannel

  • Views:4,078 views
  • Categories: News